Posts

Showing posts from August, 2021

Sharuddan Darikar Tijjaniya; daga Sheikh Abubakar Atiku Sanka

Image
                         IFADATUL MURID BI SHARA'ITI WURDI SHEKhINA AS-SADID Sardi ne na sharadan dariqar tijjaniyya.   BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM Godiya ta tabbata ga Allah, tsira da Aminci su tabbata ga manzon Allah da ahalayen sa da sahabbansa. Bayan haka, mafi bukatuwar bayi izuwa rahamar ubangijinsa Mai girma (Abubakar Atiku) Dan malam khidir Attijjaneey mutumin katsina. Wannan wasu Dan Abu da na rubuta ne cikin Sharudan dariqar Al_ahmadiyyati shashin muridi ne ya nemi ni na rubuta masa gareshi sai Na tsutsunto ta a cikin litattafan dariqa don kusantar da  wanda suke masu farawa, na ambaceta da: [Ba wa muridi fa'ida, da sharadan Wannan shehi namu da yake madaidaici] Allah nake roko ya amfani wanda ya Karanta shi daga Yan uwa ya sanya shi Don Allah Don zatinsa da yake Mai girma. Nace: kasani cewa sharadinmu na dariqar Tijjaniyya wanda kowane muridi ya lazimce masa yayi riko da ita ya wajaba y...