Posts

Kano famous Politician Malam Aminu Kano visited Sheikh Ibrahim Niasse at Madinat Kaulakh Senegal 1964

Image
Niasse put his hand on the head of Aminu Kano at Madina Baye Sheikh Ibrahim Niasse Kaulakh was known for his keen interest in everything related to the lives of his followers in all respect, as well as his political relations with great International politicians who are very serious about developing African continent and Muslim at whole, and he never hide his support to the oppressed. In a Letter dated Rabi Al-Thani 24, 1384 (Around September 2, 1964)sent by his eminence Maulana Sheikh Ibrahim  Niasse   to Maulana Sheikh Abubakar Atiku, Baye told Atiku that Malam Aminu Kano visited him lately, where they established a political relationship that aimed at reform and supporting the oppressed. Wiith the authorization of Sheikh  Niasse   Sayyadi  Aliyu Cisse Attijjany   wrote: "...A sound Peace that nor ill nor commission of sin in it prevail upon the Eminence of the great Ideal, the bright moon, a master and famous knower of Allah, who has lot of peculi...

Shehu Ibrahim Inyass a Siyasar Duniya: Ziyarar Shehu a Kasar Sin (China)

Image
DAGA RAHOTON KAFAR YADA LABARAI TA KASAR SIN. Wannan rahoto da zan fassarashi yayi bayanin ziyara Shehu ne zuwa kasar Sin wato China a 1963 Kuma kafar Gwamnatin China ta Labarai ta buga Shehu yayi ishara ga wanan ziyara a Diwaninsa da yake cewa: ببيروت أنحو الصين بالشرق خادماً                     رسول إله العرش وهو تعالى   لبكين من كانتون بالصين نائياً                      وكولخ تدعو قد أبنت الرحالا  Nayi binkice na gano wannan Labari da aka ajiyeshi a wani littafin adana tsofaffin Lbarai na Duniya, mai taken: Daily Report, Foreign Radio Broadcasts , wanda hukumar leken asirin Amurka ta United States Central Intelligence Agency (CIA) ta bugashi dauke da 208-1963wato na kunshe da Labaran abubuwan da suka faru a duniya na ranar 24 ga watan October na 1963 kuma Radiyoyi da Jaridu suka buga. ...

Wasikar Shehu Ibrahim zuwaga Shehu Atiku

Image
Wannan wasika CE da Shehu Ibrahim Niasse ya rubutowa Maulan Shehu Abubakar Atiku Sanka da rubutun hannunsa, yana godiya gareshi visa wani tashdir da yayiwa wakar Shehu din ta yabon Shehu Tijjani RTA wadda Shehu yayita tun yana Saurayi yana cewa a farkonta: ختام الله رجال الله  بصف الله عبيد الله Sai Shehu atiku ya maidata mai dango hudu kamar haka: ختام الله رجال الله  (أيا مفتاح باب الله) (أيا من قد جلا حقا)  بوصف الله عبيد الله Zaaga asalin baitocin a waje yayinda baitocin Tashdir din suke cikin baka, kuma asalin kasidar baiti 24 CE Shehu yayita amma bayan Shehu Atiku yayi Tashdirinta sai ta koma baiti 48.  Ga fassarar wasikar a takaice: (ب) Da sunan Allah. Aminci da babu Ami daidai dashi da gaisuwa da bata karewa su game janibin Masoyi abin kauna Mawaki Babba Sayyadi Abubakar Atiq, Hakika na samu na karanta tashdirin da kayiwa wakarmu da muka tsarata cikin yabon khatimul Auliya, tun sadda muna kuruciya, Hakika in Zantukanka suna birgene sosai a Wake suke ko Zube, ...