Posts

The meaning of Fulani name Bello: does it came from Fulani or Sufi Numerology?

This is a follow up on Farooq Kperogi's article: Hello Bello: How ‘Bello’ Became Nigeria’s Most Ecumenical Name PUBLISHED BY Daily Trust Sat, 12 Aug 2017 2:00:00 WAT in search of the meaning of the word BELLO Kperogi wrote: "So what does “Bello” mean and why has it become Nigeria’s most universal ethnic name? I asked several of my Fulani friends, and they are all united in saying that “Bello” is derived from the Fulfulde word for “helper.” The actual Fulfulde word is “ballo,” but it got corrupted to “Bello” over time, possibly first by Hausa speakers." He added "Interestingly, non-Nigerian Fulani people (such as the Fulanis is Guinea, the only country where Fulanis enjoy a numerical majority) don’t recognize “Bello” as an authentic Fulani name. A Malian Fulani I met here in the US told me he didn’t know any Fulani in his country who bore that name. This didn’t surprise me because, as I stated earlier, “Bello” is the corruption of “Ballo.” in my view, there is ano

Sheykh Sharif Muhammad Al-Fasi Hafidut Tijani

Image
Sheykh Sharif Muhammad Al-Fasi (الشيخ الشريف محمد الفاسي حفيد التجاني)yana daya daga malamai Tijjanwa kuma Sharifai da suka shigo Kano suka yada darikar Tijaniya,kafin ya wuce suka fa’idantar da malamai ta hanyar Ijaza, kuma daya daga cikin muridan Sheikh Qutb al-Abd Lawi. Ya shahara da lakabin Sidi Muhammad Hafidut-Tijani wato Jikan Tijjani wanda kamar jikan Sheu Tijani ne amma ba haka bane. Tarihi bi ajiye mana abubuwa mai yawa a rauwarsa ba illa nan da can wanda une zamu tattara mu fada a wannan makala. Shigowarsa Kano: Tarihi ya nuna cewa Sidi Muhammad ya shigo Kano zamanin Sarkin Kano Muhammadu Abbas (yayi mulki 1903-1919) ya kuma zauna a Unguwar Dandalin Turawa kafin daga bisani ya tashi ya koma garin Lokoja inda ya rayu har ya rasu a can. Amma John Paden shi yana cewa ne Sidi Muhammad shine mutumin garin Fas na farko da yazo Kano, kuma yazo ne zamanin Sarkin Kano Alu Mai Sango (yayi mulki 1894-1903) wato yazo ne tun kafin zuwan Turawa, wanda wannan raayin zaifi zama daid

القضايا الساخنة في علاقة المسلمين والمسيحيين في نيجيريا

Image
طاهر لَوَنْ معاذ  قسم اللغة العربية جامعة بايرو، كَنْو نيجيريا.  Dahir Lawan Muaz  Department of Arabic,  Bayero University Kano Nigeria.   dlmuaz.ara@buk.edu.ng توطئة:   طالما غرّد النيجيريون أنفسهم بأنه "لا يوجد ما يوحد جميع النيجيريين تحت مظلة واحدة سوى تشجيعهم لمنتخب نيجيريا لكرة القدم"، فما سوى ذلك فالنيجيريون مختلفون اختلافا شديدا في محاولة كل طرف فرض هويته على الدولة. فتعيين الحكومة للمناصب السياسية ومشاريعها التنموية دائما ما يثير جدلا واسعا بين الجنوب والشمال أو بين المسلمين والمسيحيين، بل تعرضت الدولة لهجوم عنيف في تعيين أيام العطلة في الأعياد الشعبية والدينية وتعيين أيام العمل والإجازة الأسبوعية؛ فضلا عن تعامل الحكومات بكيانات ومنظمات خارجية ذات توجه ديني، وإدخال الأنظمة الإسلامية مثل البنك الإسلامي وانضام الدولة إلى منظة التعاون الإسلامي وغير ذلك. كل هذه القضايا وغيرها خلقت جوا من التوتر الديني وجدال واسع في الصحف ومواقع التواصل الإجتماعي في نيجيريا، بل تارة تؤدي إلى أعمال شغب وعنف، مما يعرقل التقدم والنمو الإقتصادي والف

Silsilolin Darikar Tijaniya a Nigeria: jiya da yau.

Image
  Silsilolin Darikar Tijaniya a Nigeria: jiaya da yau. Da sunan Allah mai rahma mai jin kai. Gabatarwa: Alhamdulillahi, wassalatu wassalam ala rasulillah wa alihi wa sahbihi wasallam. Bayan haka, dalilin da yasa nai wannan rubutu shine tunatar da yan uwana Tijanawa gameda wani sashi na tarihin Darikar Tijaniaya a kasar Hausa musamman nan arewacin Nigeria, ta fuskar bada labarin hanyoyin zuwan Tijaniya da silsiloli na wannan darika, saboda lokaci ya tura ana mantawa da wasu manyan malamai da suka fara kawo Tijaniya kasar da kuma baiwa wannan darika gudunmawa ta bangarori da dama, har takai in akai maganarsu sai kaga matasan mu duk basu sansu ba, har takai ma ana neman kaskanta lamarin wadannan silsiloli ko amfani da wasu don dakile wadancan na farko. Don haka naga yakamata a takaice na rubuta wannan rubutu don fadakarwa. Silsila a addini: Silsila a larabci tana nufin sarka mai awarwaro da ake hada hancin zobe da zobe ya tashi sarka dga nan sai aka aro Kalmar akabawa duuk wat