MANAHILURRASHAD TARE DA SHEIKH ATIKU SANKA



Amsar tambaya ta 28


Wanda ya riski jamaa a zikirin Jumaa to ya iya shiga zikirin kai tsaye ba tare day a karanta wani abu da vake bude ikri dashi ba,amma in yaso ya karantawa, wannan duk yazo a cikin Littafan Fikhun Darika.
Amma wanda ya zamo Masbuki ne shi sai kuma ya tashi ya manta bai ciko abinda ya kubce masa ba to wannan in ya tuna a kusa to ya zo da abinda ya manta din, in kuwa bai tuna ba har said a lokaci yai tsawo har Alwalarsa ta warware to yafari sabuwa. In kuma  awoyi masu tsayi sun shude masa yana kan tsarkinsa yazo da abinda ake binsa din kawaiamma mafi kyau ya sake sabuwar waifar.
Wassalam.

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY