Posts

Biograph y of Sheikh Ibrahim Nyass

http://www.dailymotion.com/video/x502qca_%D8%AA%D8%B1%D8%AC%D9%85%D8%A9-%D8%A7%D9%84%D8%B4%D9%8A%D8%AE-%D8%A5%D8%A8%D8%B1%D8%A7%D9%87%D9%8A%D9%85-%D9%86%D9%8A%D8%A7%D8%B3_webcam

The N-Power Programme has selected 200,000 people for the first phase of the social investment

Image
The N-Power Programme has selected 200,000 people for the first phase of the social investment programme . The image below outlines the selection process. The names and details of those who have been selected will be available on the NPower website from 12.00am. In addition, successful applicants will get an SMS tomorrow, Monday, November 21st, 2016. Please follow our social media channels for further updates. #NPowerNG

N-POWER: zaa bayyana sunayen wadanda sukai Nasara

Image
Sanarwa ta Musamman Zaa saki sunayen wadanda sukai Nasara a Shirin Gwamnatin Tarayya na nPower Wannan tsari ya zabi mutum 200,000 a zagaye na farko inda zaa bada karfi kan bada jari kan harkokin sana'oi na yau da kullum. A hoto na kasa zaa ga cikakken tsarin yadda akai zaben. Sannan zaa saki sunayen da aka dauka ranar Litinin a yanar gizon shirin na nPower da misalin karfe 12 na daren 21 ga watan nan na Nuwamba 2016 Sannan dukkan wadanda sukai nasara zasu sami gajeren sako na sms a gobe Litinin 21 ga wata. A cigaba da bibiyar kafofin shirin na N-POWER don karin bayani.

SPIRIT OF GOOD MORALS By Shaykh of Islam Shaykh Ibrahim Niasse

Image
Translation and Commentary by Imam Hassan Cisse Compiled & Edited By Alh. Abdul Hakim Halim   Preface The subject of this discussion, Shaykh al-Islam Al-Hajj Ibrahim Niasse, was a knowledgeable and talented individual and the possessor of many gifts from Allah, the Almighty. But, if we were limited to describing the Shaykh in one word, we would definitely say that the Shaykh was a Muslim throughout his life, in every time, place, and situation. Most assuredly, he was a Muslim doing his best to follow in the footsteps of the Prophet, peace and blessings of Allah be upon him. He mentioned in one of his poems, "If I am asked what is your Madhhab, and who is your beloved, I will definitely answer that the Prophet (SAWS) is." Early in his life, Sh. Ibrahim joined the Tariqa Tijaniyya which is a tariqa based purely on the Qur`an and Hadith. And if we are herein to describe the Tariqa in one word, again we will say that it is simply to rule...

ISIS TA YIWA BABBAN SUFI YANKAN RAGO A MASAR

Image
 Kungiyar nan mai daawar kafa Daular musulunci ta ISIS ta fitar da wani hoto dake nuna kashe wani tsoho dan shekara kusan 100 a duniya data ce an zartar da hukumcin sharia ne Kan Boka kuma Dujal. Bayan fitar wannan hotuna ne aka gane cewa wannan tsoho ba wani bane face Babban Malami kuma mai gudun Duniya Sufi da kowa ke jin Maganarsa a Yankin Sainaa ta Masar wato Sheikh Sulaiman Abu Haraaz, wanda aka sace shia gaban gidansa kimanin wata daya data gabata. Shidai wannan Sufi Jagora ne daya karar da rayuwarsa wajen waazi ga Kauyawan dake Sainaa na Masar, kuma an kasheshi tare da wani tsohon na Daban ta hanypar yi musu yankar Rago. Dalilai na nuna cewa waazin Abu Haraaz da yake yawan yi kan watai da tunanin salafanci mai tsauri da Kafirta Musulmi da kuma hana Jamaa bin kungioyin Taaddabda Sunan Musulunci sune suka janyo akai masa wannan aika aika. A wadancan Hotuna an nuna Shehin Sufin yana sanye da tufafi masu ruwan Lemo da a al'adar Kungiyar ta ISIS take san...
Image
من خزانة موقع زمن التجانية *القطبانية العظمى بين شهرَيْ محرم وصفر وعلاقتها بالحقيقة المحمدية* بقلم: الداعية الإسلامية زينب البعقيلي  ~~~ * استهلال لابد منه : حصل (الارتقاء) في مقامات القطبانية العظمى لختم الأولياء سيدنا أحمد التجاني - رضي الله عنه - يوم الإثنين18 من شهر صفر، إذ حلت معها السعادة و الهناء لتعم أصحابه و محبيه حيثما حلوا وارتحلوا جاء في الجواهر:{...وفي شهر (المحرم) 1214 للهجرة ، حل سيدنا رضي الله عنه "مقام القطبانية" ، و غدا الغوثَ الجامع ، و ظهر بحمد الله ما بشره به أهل الكشوفات ، و في الثامن عشر(18) من صفر - أي بعد شهر و ليال- ارتقــــى في درجات مقام قطبانيته الأكمل، إلى أن حل مقامَه العزيز المختار له في الأزل، وهو (مقام الكتمية) الذي أخفى اللهُ حقيقته عن جميع الخلق، ما عدا سيد الوجود صلى الله عليه و سلم ، وهو (المقام الأرفع) الأخص الذي ليس فوقه من مقامات العارفين و الصديقين إلا مقام َالصحابة الكرام - رضوان الله عليهم - الذين ليس فوقهم في الفضيلة إلا الأنبياء -عليهم الصلاة و السلام- - كان الدخول في مقام القطبانية في منتصف شهر صفر الخير (18 م...

Yan Arewa na yiwa Junansu Bakin ciki

Image
An cire Kano da Plateau daga  masu amfana da Shirin gina yankunan da rikicin  Boko Haram ya lalata. Yan Majalisar wakilai na tarayya bisa takurawar yan majalisun Borno da makwabtanta sunyi kutu kutu wajen cire sunan Jihar Kano da Plateau daga wadanda zasu amfana da shirin gwamnatin tarayya na farfado da Yankin Gabas maso arewa da Rikicin Boko Haram ya lalata. Wannan abin takaici anjiyoshi a bakin Sanata mai wakiltar Borno. Ali Ndume, wanda yana cikin masu wannan kudiri. Tun kwanan baya dama yan yankin Gaba maso arewa sun nuna adawarsu karara akan raba Kano da Plateau cikin wadanda zaa tallafawa duk da cewa kuwa Kudirin kairkirar hukumar ma Sanatan Kano Rabiu Kwankwaso ne ya kawo shi. Abin takaicin shine wadannan masu bita da kulli ga Jihar Kano sun manta gudunmawar da Kano ta bayar wajen tallafawa yan gudun Hijra,kai uwa da uba ma dai yadda Kanawa suka rasa dubbanrayuka da dukiyoyi sabili da wannan Rikici na Boko Haram. Wannan na nuna crwa har yanzu jiki bai zamo...