Posts

LAILATUL KADARI DA FALALARTA

Image
ZAWIYAR TIJANIYA ONLINE LECTURES Karkasin jagorancin Sayyadah Ummuhani Ibrahim Niasse Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, tsira da amincin Allah ya tabbata ga Annabi Muhammadu SAW da alayensa da Sahabbansa. Bayan haka, wannan gajeruwar Makala game da lailatul kadari na kasata zuwa wadannan matakai Ma;anar 1.Lailatul Kadari, 2. Falalarta 3. Yaushe ne ake samunta, 4. Me ya kamata mutum yayi a cikinta. 5. Alamunta 1. Menene Lailatul Kadari?  Lailatul Kadari dai wani dare ne da Allah ya kebanci Al’ummar Annabi Muhammadu SAW dashi don jin kai Garesu, domin Imam Maliku ya rawaito a Muwaddarsa cewa manzo saw an nuna masa abinda Allah yaso na rayuwar mutanen da suke gabaninsa, sai ya zamo kamar rayuwar al’ummarsa ta zamo gajeruwa ce da bazasi uya riskar abinda wadancan al’ummatan da suka rigayesu ban a ibada, sai Allah ya bashi daren Lailatul Kadari wadda tafi wata dubu. Kuma wannan dare shine wanda Allah swt ya saukar da Alkurani gaba dayansa daga halararsa zuwa wani wuri a sama da ...

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

Image
By Tahir lawan Muaz Attijaneey 002348060306021                                   attijaneeykano@gmail.com                                                          1. GABATARWA Assalamu alaikum jamaa masoya Annabi saw da fatan zamu shga wannan wata mai alfarma cikin saa. Yau wannan makala tamu zata tabo SALLAR TARAWIHI NE DA KUMA TAHAJJUDI saboda Munasabar wannan wata, da fatan Allah ya karbi ibadunmu yasanya mu cikin yantattu. 2. MAANAR TARAWIHI: Kalmar Tarawihi a larabci ta samo asali ne daga TARWIH wato zama don Hutu, sai ak...

خبيرة ألمانية في علوم القرآن:"كل من يقول أن الإسلام لا يواكب العصر فهو ذو عقل محدود"

ترى أنغليكا نويفرت الخبيرة في علوم القرآن أن ادعاء افتقار الإسلام إلى التنوير ما هو إلا صورة نمطية أوروبية قديمة غير قابلة للصمود أمام الحقائق التاريخية، مشيرةً إلى ال...

HANYAR MAGABATA WAJEN YIN TAWASSULI

Image
بسم الله الرحمن الرحيم ZAWIYAR TIJANIYA FACEBOOK ONLINE LECTURE  BY :TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY Dukkan godiya ta tabbata ga Allah tsira da amincinsa ga fiyayyen wanda akai tsani dashi izuwa gareshi. Bayan haka, shi Tawassuli Masala ce da malamai suka gama bayanai akanta duk da sabanin da suke dashi kanta . Amma Magana a zahiri shine TAWASSULI daya ce daga hanyoyin addua da kuma fuskantar Allah taala. Don haka wannan na nufin komai akace cikin tawassuli Allah kawai ne manufar kuma kansa abin ke komawa shi wanda akai tawassuli dashi kamar kawai hanya ce ko tsani . MEYE TAWASSULI ? Tawassuli kalma ce ta Larabci da aka samo ta daga WASILAH maana hanya ko Tsani. A shariah kuma ana nufin rokon Allah da fuskantarsa ta hanyar wani, kamar Annabawa Waliyyai ko Malaiku ko wuraretsarkaka ko aiki na gari. DALLAN TAWASSULI Dalilan tawassuli a ALqurani fadin Allah taala يايا الذين ءامنوا اتقوا الله وابتغوا إليه الوسيلة Maana: Yaku wanda sukai imani kuji tsoron All...