Posts

A MESSAGE OF DISAVOWAL" "RISALAT AL-MUNTAQIM"

Image
CONCERNING THE SPIRITUALLY ENRAPTURED (MAJDHUB) AND THE TRAVELER ON THE PATH OF ALLAH (SALIK) LETTER #3 FROM THE DISCOURSES of Shaykh Al-Islam AlHajj Ibrahim Niasse   {Interpreted from the Arabic by Imam Muhammad Abdullahi al-Tijani al-Ibrahimi (USA)} In the Name of Allah--The Most Gracious, The Most Merciful, The Avenger(Al-Muntaqim), All Powerful(Al-Aziz), The Compeller(Al-Jabbar), The Supreme(Al-Mutakabir). Peace and Blessings be upon the Mess...enger--the Master and the Slave(As-Sayyid Al-Abd)--who said: “O Fatima, daughter of Muhammad! I have nothing which can avail you against Allah!”. This letter should be given to everyone who claims an affiliation with us. Let it be known that:  There are two (kinds of people) who have nothing to do with me or with the Tariqa, if they persist in the following condition and state:  1.) A spiritually enraptured person (Majdhub) who does not continue to travel the Path to Allah (by conforming to the Sacred Law). 2.) A travel...

WAKAR KWAKI TA SHEHU ATIKU DA ALMAJIRINSA SHEIKH BALARABE JEGA

إعانةالشاكي بتاريخ كاكي I'anatush shaki bi tarikh kwaki. Shehi ya tsara wannan kasidane tare da Almajirinsa shekh Balarabe Haruna Jega kamar yadda zaa gani a karshe yana cewa:   Fanai horo wurin Almajirina ** Yayo waka ta tarihi na kwaki. Ya fara sai nazofa na taimaka mas ** Mukai waka I'anah du ga shaki kuma yayitane sa'adda akayi wata yunwa a kasar Kano da kewaye, shekara ta 1361 HIJIRAH,Wajejen 1942.  sai shehi yake karkatar da mutane zuwa amfani da kwaki da kuma nuna musu hanyoyin sarrafashi saboda shi kwaki ba'a saba dashi ba sosai a kasar Hausa don abinci ne na mutanen kudancin NIGERIA. Mun sami wannan kasida da rubutun hannun Shehi Atiku da kuma rubutun hannun Shehu Balarabe Jega. 1.Fana fara da sunan Jalla sarki ** Tabaraka wanda shi yab bamu kwaki 2.Yasa mukazam musulmi jalla shine ** Ya aiko du ma'aaika mai saraki 3.Da tauhidi da addini kawimi ** Zuwa dukkan talakka har saraki  4.Ilahal arshi mai kudura irada ** Alimun wahidun sarkin saraki ...

جواز التوسل عند الفقهاء الاربعة:

منقول: اولا: المذهب الحنبلي: ولهم أقوال كثيرة جميعها تفيد بجواز التوسل بالنبي صلى الله عليه وسلم وبالصالحين من عباده.. 1- الإمام احمد بن حنبل وتوسله بالنبي صلى الله عليه وسل...

Muhimman bayanai 10 Game ja jarrabawar JAMB ta bana

Image
  A wannan makon ne hukumar jarabawar shiga jami’a da makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta jaddada tabbacin fara sayar da takardun zana jarabawar ta bana, wato shekarar 2017. Hukumar ta kuma fitar da wasu muhimman bayanai da zasu kara wayar da kan dalibain da zasu zana jarabawar a wannan shekara masu matukar amfani. Ga kwararan matakai 10 da kowane dalibi ya kamata a sani kamar yadda mujallar Daily Trust ta wallafa: Za a sayar da takardun zana jarabawar wato (Forms) na tsawon wata guda ne kacal, kuma za a fara sayar da shi ranar 20, ga watan Maris, a kammala ranar 19, ga watan Afrilu.Za a sayar da (FORM) din a kan kudi Naira 5,500. Kuma ya kumshi komi da komi harda kudin rajista da jaddawalin karatu wato (Brochure)Za a rufe rajistar jarabawar ranar 22, ga watan Afirilu, 2017.A bangaren dalibai masu bukatar takardun shiga jami’a ki tsaye wato (Direct Entry) kuma, za a fara sayar da (FORM) daga ranar Lahadi 23, ga watan Afrilu, 2017.Za a zauna jarabawar (JAMB) a ranar 6, d...

الشيخ إبراهيم نياس يمدح الشيخ خليل الحصري وجمال عبد الناصر

Image
Shehu Ibrahim yana Yabon Khalil Husari saboda yadda yake karanta Alakur'ani. Labari ya inganta cewa Maulana Shehu Ibrahim Inyass shine ya baiwa shugaban Masar Jamal Abdunnasir Shawarar lallai a sanya Khalil Husari yai recording na saukar Alkurani a rika sanyawa a radion Masar kullum da safe da kuma yamma, hakan ta faru kuwa inda Husari yai saukar Alkurani aka fara sawa a gidajen radion Masar. To  kamar yadda ake gani Wannan wata Takarda ce da Shehu RTA ya rubuta wasu baitoci da rubutun hannunsa kuma akan Letter head tasa a cikin wannan baitoci shehu na nuna jin dadin yadda Shugaban Masar ya sanya ake sanya Karatun Khalil Al Husari a gidan Radion Masar, wanda ya zamo Al'adar Shehu yake saurare a Madina Baye Kaulakha safe da yamma kullum. Ga Baitocin: ١. صبوحي إذا أصبحت وهو غبوقي ** مرتل ذكر يز...

MANAHILUR RASHAD NA SHEIKH ATIKU SANKA

Image
Amsar tambaya ta 27 Ana bukatar Mai karanta   wurdi da wazifa ya nisanta daga duk abinda zai sashi wani rikicewa da tafi da hankalinsa, saboda hakane ma aka riki zawiyoyi da masallatai, don su nisanta mutum daga abubuwan shagaltarwa. Wanda ya zauna a wani wuri da ake bude abu mai shagaltarwa kamar Radio da makamancinta to ya tashi daga wurin ya nemi wani wurin na daban da babu wannan tashwishi akansa. Wassalam.

Manahilur Rashad na Sheikh Abubakar Atiq (25)

Image
Amsar tambaya ta 25 Magana akan Gausi ko ina yake yanzu ba aikin mu bane, kuma jahiltarmu da hakan bazi cutar damu ba abinda ake nema daga garemu dama dukkan kowa shine mu mika wuya da gasgastawa ga duk wanda akce dakai Gausi ne, Jahiltarsa da ainahinsa bazai cutar dakai baduk sadda ka kudurce a zuciyarka cewa shine Gausun, koda baka sanshi ba, abinda zai cutar sakai shine rashin mika wuya koda kuwa a cikin gidanka yake. Abinda yake lazimcewa mai gasgatawa da kebance kebancen waliyyai shine ya toshe kunnuwansa daga sauraren dukkan sukan masu suka, ya runtse idonsa daga barin kallon aibin dukkan musulmi, da kame harshensa ga barin kirkirar zance ga wani daga yan uwansa Musulmi, a cikin hakanne tsira daga tabewa take da rabauta da dukkan kyautayi. Wannan shine abinda na kudurce kuma nake Addini nag a Allah akansa. Wassalam.