MANAHILUR RASHAD NA SHEIKH ATIKU SANKA



Amsar tambaya ta 27


Ana bukatar Mai karanta  wurdi da wazifa ya nisanta daga duk abinda zai sashi wani rikicewa da tafi da hankalinsa, saboda hakane ma aka riki zawiyoyi da masallatai, don su nisanta mutum daga abubuwan shagaltarwa.
Wanda ya zauna a wani wuri da ake bude abu mai shagaltarwa kamar Radio da makamancinta to ya tashi daga wurin ya nemi wani wurin na daban da babu wannan tashwishi akansa.
Wassalam.

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY