Soyayyar Shehu Ibrahim RtA da Manzo saw takai duk abinda ya gani to Annabi saw zai tuna masa dashi
Soyayyar Shehu Ibrahim RtA da Manzo saw takai duk abinda ya gani to Annabi saw zai tuna masa dashi.
Wata rana da Shehu ya sauka a birnin Paris ta France yaga ado da Birnin yasha da fitulu reras an kawata tituna dash ga Fajirai na Fajirci ga Mawaka da makada a gidajen Rawa ko INA wash sunsha Giya sunyi mankas wash na bacci sai mukaji Shehu yana tuna Shugaban Kyawawa masoyinsa Annabi Muhammad saw yana mai koda shi da fadinsa:
ملا القلب حب الهاشمي فلم أنم
بباريس حولي الراقدون ولم أنم.
"So da Kaunar Annabi Alhashimiyyi ta cika Zuciyar Ibrahimu, don't haka ya kasa bacci a Birnin Paris alhali ga mutane duk kewaye dashi duk sun kwanta amma Ni na kasa bacci.
Kamar an tambaye Gausi meye yasa haka haka a France wajen Hutu da kyau sai yace:
لأن جمالا في الوجود بأسره
إذا ظهر المحبوب في الحين ينكتم.
فالانوار والألوان والرقص والغنا
تذكر أرباب البصائر بالقثم.
"Saboda duk sadda kyawun Masoyina saw ya bayyana to duk wani kyau a cikin halitta kaffataninta sai ya buya a dena ganinsa.
Don haka wannan Hasken fitulun da kalolin da aka kawata Paris da su da Raye Raye da wake wake bazata tunawa mai hankali komai ba sai dai ta tuna masa da Kyawun Annabi saw Alkusamu"
Shehu ya cigaba da gaya mana me yake bani ne a cikin manyan gine ginen Paris da Manyan gadojinta;
قصور الملوك الصيد والجسر واللوا
يذكر من فيه النبوة قد ختم.
فلم تنسني الأيام مغني بطيبة
به كل أملاك المهيمن كالخدم.
"Dukkan Manyan Gidajen Sarauta na sarakuna da Gadoji da Tutoci dake kadawa bakidaya suna tunatar dani Wannan Wanda aka cika Annabta dashi ne. Don haka ne zakuga kwanaki da tsayinsu basu sani na mance da abin wadatuwata dake Taibah, waye? Shine Wanda dukkan Mala'ikun Allah suka zamo masa Khadimai."
A dunkule da Shehu yai fana'i Sai yazamo yana ganin Shugaba SAW a wannan Birni na Paris Shehu yana cewa:
رأيتُ رسولَ الله جهراً ويقظةً
بباريس هلْ ذاك المحل محلُّه
Naga Annabi saw a fili kuma ido biyu a farke, a cikin Birnin Paris, said nazamo INA tambaya dama nan wajen Wajen Annabi saw ne?? Ko nan wajen wajen Ganin Annabi saw ne.
Wannan shine cikar Kauna ta Shehu ga Shugaba saw da muka koya daga gareshi.
Tahir Attijaneey.

Comments
Post a Comment