**Wasikar Maulana Shehu Atiku Ga Tijjanawa wadda tai daidai da abinda ke faruwa a yau**

Ashe bayau abin ya fara faruwa ba.
مَا أَشْبَهَ اللَّيْلَةَ بِالبَارِحَةِ.
Mamakin abinda ya kamanta jiya dayau.
Shehu Abubkar Atiku Sanka ya bude wasikarsa da Bismillah da salati kamar haka:
Dasunan Allah mai rahma mai jinkai, Allah kai salati ga Zababbe mai girma tareda Alayensa da Sahabbansa maabota abubuwan Alfahari mai zurfi, Allah kai kara yarda ga Shehinmu Kudbin Kudubai Ahmadu Dan Muhammad Attijaneey, da duk sahabbansa Ahlin kusaci.
Bayan haka Zuwa ga dukkan yan uwanmu Tijjanawa mazauna Nigeria da sauran garuruwa Assalam Alaikum warhmatullahi wabarakatuhu, Ina sanar daku cewa mun sami labarin abinda me afkuwa daga Munkirai da Duke yawo da rigar masu Wa'azi suke rura wutar Husuma tsakanin Musulmi sashensu ma yana danganta kansa da Gwamtaninmu suna cewa anyi musu izini cikin yin haka. To muna gaya muku yaku Yan uwa cewa kada Ku kalli wadannan mutane kar kuma lamarinsu ya dameku, Kudai kuyi hakuri kawai bisa izayar da suke muku, kada Ku kaisu Kara wajen Hukuma ko waninta, saboda yiwuwar suna da wani a cikinta, shine a sami wani babban Munkiri da yake suturce kansa da rigar Hukuma kamar yadda Muke ji daga sashin masu waazi cewa shine yake sasu yake tunzurasu suke abinda sukeyi. Idan munkai kara ga Hukuma kuma karar bata amfanin komai.
Bisa wannan be muke umartarku daku kaisu kara wurin Allah mai karfi da buwaya da babu wani dayake iya gagararsa.
Wannan kenan, sannan Ku sani yawan Inkari akanmu dayawan Izayar munkirai wani dalili ne bisa ingancin Nasabtuwarmu da Shehu Tijani RTA dakuma gadonsa da mukayi, domin kasancewarsa Wanda aka jarrabeshi da inkarin munkirai tun daga zamaninsa har zuwa yau, kuma haka abin zai cigaba kamar yadda Ibnil Arabi Alhatimi ya bamu labari da fadinsa:
"Naganshi (khatmul Auliya) abin jarrabane da inkarin munkirai cikin abinda halinsa ya riska"
Sashin Mukaddamai ya kawo kukansa na yawan Izayar Munkirai zuwaga Dan uwanmu, **Alhaji Ahmadu Tijani Usman** yana nema daga Gareshi ya gayawa Shehunmu Alhaji Ibrahim, kamar dai yanaso a bashi wata addua ko makamancin haka, da (Sheikh Tijani Usman) ya gayawa (Shehu Ibrahim) haka sai Shehu Ibrahim yace:
**Kaimasa Bushara da cewa Shi Batijjane ne, na hakika**
Shehu Ibrahim bai kara ko kalma akan haka ba.
Amma wannan Mutumi da yake yada Takardu domin kafirta mu, kada Ku damu dashi, da duk wadanda suke taimakonsa, kudai Ku duba takardun nasa ku karantasu don kuga abinda ke cikinsu na tsantsar Jahilci da Hauka, daga nan zaku gane ba kowan kowa bane shi, zantukansa basukai a kafa hujja gareshi da zancen Manson Allah saw ko waninsa na Malamai ba, kasancewarsa Batacce mai Batarwa Wanda ya sanya rigar Hauka.
Wasaalamu alaikum warahmatullahi Wabarkatuhu
Wanda ya rubuto muku
Alhaji Abubakar Atiku Attijaneey
Ranar Laraba 2 ga Jumada Sani Hijra ta 1387
(October 1967)
Fassarar
Tahir Lawan Muaz Attijaneey

How do I make money on sports betting apps? | WorkMakeMoney
ReplyDeleteWhen you sign up for an online betting account, you can be betting online on หารายได้เสริม sports and it's free! You can place your bets with no deposit