Posts

**ME KA SANI GAMEDA DAREN NISF SH'ABAN?**

Image
**ME KA SANI GAMEDA DAREN NISF SH'ABAN?** Wannan dare Nada Tarihi da Muhimmanci a Musukinci, a cikin wannan dare ne na shekara ta biyu bayan Hijra Allah ya umarci Musulmi dasu canja Alkibla daga Baitil Makdisi zuwa Ka'aba bayan sun shafe watanni Goma sha shida suna fuskantar Baitil Makdisi Sallah inda take cewa: قد نرى تقلب وجهك في السماء فلنولينك قبلة ترضىها، فول وجهك شطر المسجد الحرام، وحيث ما كنتم فولوا وجوهكم شطره. Wanna dare Nada sunaye da dama fake nuna Muhimmancinsa ana kiransa: Daren kubuta (ليلة البراءة) Daren Addua (ليلة الدعا) Daren Rabo (ليلة القسمة) Daren amsawa(ليلة الإجابة) Dare maj albarka (الليلة المباركة) Daren Ceto (ليلة الشفاعة) Daren Gafara da yantuwa daga Wuta(ليلة الغفران والعتق من النيران) Wasu sunaeyn an samosu me daga Alkurani kamar إنا أنزلنه في في ليلة مباركة إنا كنا منذرين فيها يفرق كل أمر حكيم "Hakika mun saukar da Alkurani a **dare Mai albarka** hakika mu masu yi gargadi ne dashi (Alkurani) acikinsa (wannan dare) ake Rarrabe k...

WAKAR FARAR DANGO (AL-JARADU) DAGA Maulana Shehu Atiku Sanka

Image
WAKAR FARAR DANGO (AL-JARADU) DAGA Maulana Shehu Atiku Sanka Wannan wakar Shehi ya tsarata ne a wani lokaci da akai farin dango a Arewacin Nigeria, yana mai bayyana yanayin da aka shiga da kuma maganin fita. Bar yanzu bamu samu nasarar gano Shekarar da akayi wannan Fara ba balls wakar nan, illa dai muna kyauta zaton cewa wajejen 1930 akayi wannan ibtila'i Aya Allahu salli alan Nabiyyi                      * Rasulullahi Ahmadu Aljawadu Wa salli wa sallama ya rabbi fardha              *            Ala Ashabihi addal Jaradu Illahiy khaliki ad’uka fakbal                           *Dua’iy wabtihaliy ya Jawadu Illahiy kadirun mdin kulli sha’in                *Fakai kaiyomu kai kayiwo Jaradu Illahiy khaliki rabbas sama’I      ...

Waye farkon Wanda ya fara Sawa Kaaba Riga?

Image
Waye farkon Wanda ya fara Sawa Kaaba Riga? Mahmil kenan Na samu Labarin cewa an sa wani Malami A Radio Rahma dake KANO da yai Daawar cewa wai Tufatar da Kaaba da akeyi Al'ada ce bata daga addini abune da Turkawa sukayi zamaninsu shine aka dore a haka. To BA haka abin hake BA, tufafin Kaaba Sunnah CE Ta Annabi saw. Farkon Wanda ya sawa Kaaba riga? Galibin abinda akafi tafiya akai shine Sarkin Himyar Ta Kasar Yemen Tubbaul Yamani Wanda yai Mulki shekaru 378 zuwa 420 Miladiyya wato kan a haifi Annabi saw da Sama da shekaru 150 Kenan shine Wanda ya Fara sanyawa Kaaba Riga sadda hanya  ya biyo dashi Malamai suka gaya masa cewa Makka be Mahaifar Annabi saw don haka ya yiwa Kaaba riga yayi Mata mukulli ya Sanya ai Mata turare. Wata riwayar kuma na ance Annabi Ismail ne Amma hakan Mai Rauni ne. Tun daga Kansa kuma ake yimata Riga duk da cewa BA wani Launi no tsayayyen yafi da ake Sanya Mata. Bayan Fathu Makka kuma Annabi saw ya kyale irin tufafin da ake Mata Hari Saida wat...

من تقاليد الهوسا في رمضان : تاشى TASHE

من تقاليد الهوسا في رمضان :  تاشى: Tashe: عبارة عن عادة شعبية يمثلها الشعب الهوسا خلال شهر رمضان الكريم،  وهي عبارة عن مسرحيات شعرية قصيرة الهدف منها التسلية من مجهودات الصوم مع الحث على مكارم الأخلاق وذم الأخلاق المذمومة في الحياة الإجتماعية. وغالبا تبدأ في اليوم التاسع من رمضان إلى نهاية الشهر.  وكان الشعب بجميع طبقاته يمثل هذه العادة : فلكل من الرجا والنساء والكبار والصغار نوع خاص من التمثيليات التي تليق بأوساطهم، فللرجال مثلا مسرحية الحث على الزواج وذم العزوبة والعزاب، والنساء يقومن بتمثيليات قصيرة حول الحياة الزوجية والحث على الإحسان للزوج وعدم هجرانه ونكران إحسانه،  وللصبيان نوع خاص من الأغاني التي تليق بهم وهكذا.  ويجني القائمون بهذه العادة شئ يسير جدا من المال أو الحبوب كالقمح والجاورس والذرة.  في الفيديو أدناه أمير كنو غي شمال نيجيريا محمد السنوسي يستمتع هو وأهل بيت الإمارة بعرض من الأطفال دخل القصر الملكي، ويبدو الفرح والمزاح الجيد يسيطر على الوضع حينها. وفي آخر الفيديو لقطات نموذجية لألعاب تاشى في الأسواق والبيوت. ولا بأس أن نوض...

Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello

Image
Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello bn Sheikh Usman zuwaga Sarkin Bauchi Yakubu. Wannan wasika anyita ne bayan tsige Sarkin Tullin, wanda yaje ya kaiwa Shehu Usman bn Fodio cewa shi yana sone kawai a sama masa lafiya a amintar dashi. A wannan wasika Muhammad;Bello ya nemi sarkin Bauchi Yakubu a bincika in da gaske yake to a rabu dashi ya sarara in kuma ba haka bane akwai alamun rashin gaskiya a aiko dashi Sokoto don yin Hukumci.

Wasikar Sarkin Kano Bello

Image
Wasikar Sarkin Kano Bello Wasikar Sarkin Kano Muhammadu Bello dan Ibrahim Dabo zuwaga dansa Galadima Muhammadu Tukur (sarkin Kano bayan Bello) Babu kwanaan wata a wannaan wasika amma shidai Sarkin Kano Bello ya mulki Kano ne tsakanin shekarun (1883-1893) Miladiyya ne.  Wannan wasika sarki Bello yana sanar da dansa Galadiman Kano Muhd Tukur cewa yaga takardarsa da ya aiko masa yana sanar dashi cewa sun ketare hanyarsu lafiya kuma yaji dadi Allah yai masa Albarka madallah da Da kuma mataimaki kamarsa.
Image
Wasikar ga yan Hakika wannan ita ce wasikar da Shehul-Islam, Alh. Ibrahim Inyass ya rubuto da rubutun hannunsa mai albarka, kuma akan letter-heading ta sa. Shehu ya rubuto wannan wasika ne akan mutumin da ya fara watsa irin wadannan munanan aqidu , shi ne : ABDULLAHI JAFARU. Da kuma wani mutum irinsa mai suna JIBRIL. Ga fassarata nan da hausa don nuna kubutar Shehu  Kamar yadda zaku gani Maulanmu ya rubuta wannan wasika ranar 8 ga Ramadan shekara ta 1380 A.H.  Ya fara da cewa: DUKKANIN GODIYA TA TABBATA GA ALLAH. ASSALAMU ALAIKUM YA SAHABBANMU, MASOYANMU, MASU TAIMAKON ADDINI DA DARIKA.  BAYAN NA AIKO MUKU DA WASIKAR FARKO SAI KUMA NA SAMI LABARIN ABDULLAHI JA'AFARU WANDA SAUDA YAWA NA YI TA KOKARIN SHIRYAR DA SHI ZUWA DAIDAI AMMA YAKI, SAI DAI BIN SON RANSA, DA SHAIDANINSA, DA DUNIYARSA, DA SON ZUCIYARSA. MAI YIWUWA ALLAH NE YA KE NUFINSA DA RASHIN ARZIKI. DON HAKA, NA DAUKEMASA IZINI (izinin bada darika da tarbiyya), SHI KUMA JIBRILU IDAN YA NA NEMAN A...