Wasikar Sarkin Kano Bello

Wasikar Sarkin Kano Bello


Wasikar Sarkin Kano Muhammadu Bello dan Ibrahim Dabo zuwaga dansa Galadima Muhammadu Tukur (sarkin Kano bayan Bello)
Babu kwanaan wata a wannaan wasika amma shidai Sarkin Kano Bello ya mulki Kano ne tsakanin shekarun (1883-1893) Miladiyya ne.

 Wannan wasika sarki Bello yana sanar da dansa Galadiman Kano Muhd Tukur cewa yaga takardarsa da ya aiko masa yana sanar dashi cewa sun ketare hanyarsu lafiya kuma yaji dadi Allah yai masa Albarka madallah da Da kuma mataimaki kamarsa.

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY