Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello

Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello

Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello bn Sheikh Usman zuwaga Sarkin Bauchi Yakubu.
Wannan wasika anyita ne bayan tsige Sarkin Tullin, wanda yaje ya kaiwa Shehu Usman bn Fodio cewa shi yana sone kawai a sama masa lafiya a amintar dashi.
A wannan wasika Muhammad;Bello ya nemi sarkin Bauchi Yakubu a bincika in da gaske yake to a rabu dashi ya sarara in kuma ba haka bane akwai alamun rashin gaskiya a aiko dashi Sokoto don yin Hukumci.

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY