Waye farkon Wanda ya fara Sawa Kaaba Riga?

Na samu Labarin cewa an sa wani Malami A Radio Rahma dake KANO da yai Daawar cewa wai Tufatar da Kaaba da akeyi Al'ada ce bata daga addini abune da Turkawa sukayi zamaninsu shine aka dore a haka.
To BA haka abin hake BA, tufafin Kaaba Sunnah CE Ta Annabi saw.
Farkon Wanda ya sawa Kaaba riga?
Galibin abinda akafi tafiya akai shine Sarkin Himyar Ta Kasar Yemen Tubbaul Yamani Wanda yai Mulki shekaru 378 zuwa 420 Miladiyya wato kan a haifi Annabi saw da Sama da shekaru 150 Kenan shine Wanda ya Fara sanyawa Kaaba Riga sadda hanya ya biyo dashi Malamai suka gaya masa cewa Makka be Mahaifar Annabi saw don haka ya yiwa Kaaba riga yayi Mata mukulli ya Sanya ai Mata turare.
Wata riwayar kuma na ance Annabi Ismail ne Amma hakan Mai Rauni ne.
Tun daga Kansa kuma ake yimata Riga duk da cewa BA wani Launi no tsayayyen yafi da ake Sanya Mata.
Bayan Fathu Makka kuma Annabi saw ya kyale irin tufafin da ake Mata Hari Saida wata Mata tazo yi Mata turaren wuta ta Kona rigar, sai Annabi saw ya sanya akai Mata tufafi da wani yadi na Yemen, sannan S. Abubakar da Umar sun Mata Riga da Yadin Qubbadiy da ake yimata a kasar Misra, S. Usman kuma yayi Mata da Qubbadiy da Barood Alyamany. Shi kaidai ne yayi wa Kaaba Riga biyu Daya Kan Daya.
Shi kuwa Sayyadi Muawiyah say biyu yake Mata a shekara Daya ranar Ashura Daya kuma karshen Azumin Ramadan.
Daular banil Abbasi Abbasid Dynasty sine suka Fara sanyawa a sako rigar a kasar Misra, yadda ake daukk Shi Akan wani Darbuka Akan Rakumi ayi Atari Mai girmansa gaske don kawoshi garin Makka don bikin sanyawa Kaaba anakiran wannan Ayari Mahmil (duba hotona biyu a Kasa Daya Yana nuna shigowar Austin MAHMIL Makka Daya Zane be na hotona Rakumin)
Hakan Bai tsaya BA har sai lokacin da aka kafa daular wahabiya ta Muhammad BN Abdilwahab, aka samu tsaiko saboda wata hatsaniya tsakanin Austin MAHMIL da Wahabiyawa. sannan aka cigaba sai a 1962 Daular Al- Saud suka Karbe daga hannun Misread ta Kona ake yinta a Saudi Arabia zuwa yau Inda suka kaga lamfanin saka rigar Kaaba da ake Debe wata Gina ana saka ta.
Sannan Turkawa Suma sun Kula da Tufatar da Kaaba ta hanyar Kula da lamfanin da suka bude a Misra don saka wannan Riga ta Kaaba tare da Niki na musamman don canjata a lokuta mabambamta cikin Tarihi, wasu ma say uku suje canjawa a shekara.
Da wannan bayani nake gayawa wancan Malami ya koma yai binkicen kan cewa Tufatar da Kaaba Baya cikin addini kawai Al'ada ce.
Tabbasa Al'adace Amma a. Sunnanta ta Zama addini.
Photo mai motsi na yadda Mutanen Misra me bikin aikawa da Rigar Kaaba zuwa Makka.
Dan uwanku
Tahir Lawan Muaz Attijaneey
25 GA Augusta 2018.
Mahmil kenan |

Comments
Post a Comment