Wasikar Tarihi:

Wasikar Wazirin Sokoto Bukhari zuwaga sarkin Zazzau  Uthman Yero ibn Abd Allah (d. 1897) wanda yayi Mulki tsakanin (Jan 1888  zuwa 13 Feb 1897)

Bisa yadda na fahimci wannan wasika Waziri Bukhari ya aikowa sarkin Zaria ne lokacin basasar Kano. yana yiwa Sarkin Zazzau umarni da cewa in har yana karkashin caffar Daular Usmaniyya ta dan Fodio to ya gayawa wanda suke binsa a Zaria kada sui muamala da Galadima Yusuf na Kano wanda yayiwa Sarkin Kano Tukur tawaye har akayi yakin Basasar Kano yana gaya masa ya yanke duk wata alaka tsakaninsu.
Hoton wasikar daga Littafin Daular Usmaniyya

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY