Posts

Showing posts from May, 2019

Waye farkon Wanda ya fara Sawa Kaaba Riga?

Image
Waye farkon Wanda ya fara Sawa Kaaba Riga? Mahmil kenan Na samu Labarin cewa an sa wani Malami A Radio Rahma dake KANO da yai Daawar cewa wai Tufatar da Kaaba da akeyi Al'ada ce bata daga addini abune da Turkawa sukayi zamaninsu shine aka dore a haka. To BA haka abin hake BA, tufafin Kaaba Sunnah CE Ta Annabi saw. Farkon Wanda ya sawa Kaaba riga? Galibin abinda akafi tafiya akai shine Sarkin Himyar Ta Kasar Yemen Tubbaul Yamani Wanda yai Mulki shekaru 378 zuwa 420 Miladiyya wato kan a haifi Annabi saw da Sama da shekaru 150 Kenan shine Wanda ya Fara sanyawa Kaaba Riga sadda hanya  ya biyo dashi Malamai suka gaya masa cewa Makka be Mahaifar Annabi saw don haka ya yiwa Kaaba riga yayi Mata mukulli ya Sanya ai Mata turare. Wata riwayar kuma na ance Annabi Ismail ne Amma hakan Mai Rauni ne. Tun daga Kansa kuma ake yimata Riga duk da cewa BA wani Launi no tsayayyen yafi da ake Sanya Mata. Bayan Fathu Makka kuma Annabi saw ya kyale irin tufafin da ake Mata Hari Saida wat

من تقاليد الهوسا في رمضان : تاشى TASHE

من تقاليد الهوسا في رمضان :  تاشى: Tashe: عبارة عن عادة شعبية يمثلها الشعب الهوسا خلال شهر رمضان الكريم،  وهي عبارة عن مسرحيات شعرية قصيرة الهدف منها التسلية من مجهودات الصوم مع الحث على مكارم الأخلاق وذم الأخلاق المذمومة في الحياة الإجتماعية. وغالبا تبدأ في اليوم التاسع من رمضان إلى نهاية الشهر.  وكان الشعب بجميع طبقاته يمثل هذه العادة : فلكل من الرجا والنساء والكبار والصغار نوع خاص من التمثيليات التي تليق بأوساطهم، فللرجال مثلا مسرحية الحث على الزواج وذم العزوبة والعزاب، والنساء يقومن بتمثيليات قصيرة حول الحياة الزوجية والحث على الإحسان للزوج وعدم هجرانه ونكران إحسانه،  وللصبيان نوع خاص من الأغاني التي تليق بهم وهكذا.  ويجني القائمون بهذه العادة شئ يسير جدا من المال أو الحبوب كالقمح والجاورس والذرة.  في الفيديو أدناه أمير كنو غي شمال نيجيريا محمد السنوسي يستمتع هو وأهل بيت الإمارة بعرض من الأطفال دخل القصر الملكي، ويبدو الفرح والمزاح الجيد يسيطر على الوضع حينها. وفي آخر الفيديو لقطات نموذجية لألعاب تاشى في الأسواق والبيوت. ولا بأس أن نوضح للمستمع أحد اللقطات وما يقا

Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello

Image
Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello Wasikar Sarkin Musulmi Sultan Bello bn Sheikh Usman zuwaga Sarkin Bauchi Yakubu. Wannan wasika anyita ne bayan tsige Sarkin Tullin, wanda yaje ya kaiwa Shehu Usman bn Fodio cewa shi yana sone kawai a sama masa lafiya a amintar dashi. A wannan wasika Muhammad;Bello ya nemi sarkin Bauchi Yakubu a bincika in da gaske yake to a rabu dashi ya sarara in kuma ba haka bane akwai alamun rashin gaskiya a aiko dashi Sokoto don yin Hukumci.

Wasikar Sarkin Kano Bello

Image
Wasikar Sarkin Kano Bello Wasikar Sarkin Kano Muhammadu Bello dan Ibrahim Dabo zuwaga dansa Galadima Muhammadu Tukur (sarkin Kano bayan Bello) Babu kwanaan wata a wannaan wasika amma shidai Sarkin Kano Bello ya mulki Kano ne tsakanin shekarun (1883-1893) Miladiyya ne.  Wannan wasika sarki Bello yana sanar da dansa Galadiman Kano Muhd Tukur cewa yaga takardarsa da ya aiko masa yana sanar dashi cewa sun ketare hanyarsu lafiya kuma yaji dadi Allah yai masa Albarka madallah da Da kuma mataimaki kamarsa.
Image
Wasikar ga yan Hakika wannan ita ce wasikar da Shehul-Islam, Alh. Ibrahim Inyass ya rubuto da rubutun hannunsa mai albarka, kuma akan letter-heading ta sa. Shehu ya rubuto wannan wasika ne akan mutumin da ya fara watsa irin wadannan munanan aqidu , shi ne : ABDULLAHI JAFARU. Da kuma wani mutum irinsa mai suna JIBRIL. Ga fassarata nan da hausa don nuna kubutar Shehu  Kamar yadda zaku gani Maulanmu ya rubuta wannan wasika ranar 8 ga Ramadan shekara ta 1380 A.H.  Ya fara da cewa: DUKKANIN GODIYA TA TABBATA GA ALLAH. ASSALAMU ALAIKUM YA SAHABBANMU, MASOYANMU, MASU TAIMAKON ADDINI DA DARIKA.  BAYAN NA AIKO MUKU DA WASIKAR FARKO SAI KUMA NA SAMI LABARIN ABDULLAHI JA'AFARU WANDA SAUDA YAWA NA YI TA KOKARIN SHIRYAR DA SHI ZUWA DAIDAI AMMA YAKI, SAI DAI BIN SON RANSA, DA SHAIDANINSA, DA DUNIYARSA, DA SON ZUCIYARSA. MAI YIWUWA ALLAH NE YA KE NUFINSA DA RASHIN ARZIKI. DON HAKA, NA DAUKEMASA IZINI (izinin bada darika da tarbiyya), SHI KUMA JIBRILU IDAN YA NA NEMAN ALKHAIRI KU
#Basasa Duk Wanda yaji wannan Kalmar yasan ana maganar Yaki ne, kuma an fara amfani da itane a harshenbHausa a Zamanin da akai yakin Basasar Kano Zamanin Sarkin Kano Tukur a shekarar 1894 Inda yakin ya kai ga juyin mulki da Kashe Sarki Tukur a Hannun Yusufawa da Dora Sarki. Kano Aliyu (ALU) a karagar mulkin Kano. Shin ko kunsan Menene asalin Kalmar Basasa a Hausa? Kamar yadda wani manazarci ya fada mai suna A.M. Fika (1978) a cikin wani littafinsa mai suna The Kano civil war and British over rule 1882-1940.  Wanan Kalmar ta samo asali ne daga tarihin shekarar hijra da akai wannan yaki cikinta wato 1312 AH. Duk da cewa an yiwa Kalmar gyaran fuska ya nuna cewa in aka karanto haruffan hisabi Kamar haka: باسش ١٣١٢ Wato Ba2, A1, Sa300, Sha100  Said aka shafe digo uku na shinun suka koma Sa kawai. Nace: hakan na iya kasancewa Duk da akwai duba cikin hakan, amma me yiwuwane duba da irin yadda malamanmu suke amfani da Kalmomin hisabi don Nuna shekarar da wani Abu ya faru ko shekarar
Image
Wasikar Tarihi: Wasikar Wazirin Sokoto Bukhari zuwaga sarkin Zazzau  Uthman Yero ibn Abd Allah (d. 1897) wanda yayi Mulki tsakanin (Jan 1888  zuwa 13 Feb 1897) Bisa yadda na fahimci wannan wasika Waziri Bukhari ya aikowa sarkin Zaria ne lokacin basasar Kano. yana yiwa Sarkin Zazzau umarni da cewa in har yana karkashin caffar Daular Usmaniyya ta dan Fodio to ya gayawa wanda suke binsa a Zaria kada sui muamala da Galadima Yusuf na Kano wanda yayiwa Sarkin Kano Tukur tawaye har akayi yakin Basasar Kano yana gaya masa ya yanke duk wata alaka tsakaninsu. Hoton wasikar daga Littafin Daular Usmaniyya

Copying Quran in Northern Nigeria

Image
 Warsh Qur'an; One of the features of this Qur'an is that every page contain Rub'u (1/4), one paper Nisf (1/2) and 2 papers contains one Hizb. This copy of Warsh Quran was written by Sharif Bala in a Magribi Style, it tooks the calligrapher 7 months before completing the writting, he started on 19/ZilQadah/1431AH (27/10/2010)and finished on 23/Jumada Sani/1432 (27/05/2011). May Allah reward Sharif Bala abundantly.
In a paper written by late professor Russell Schuh titled Text and performance in Hausa Metric he tried to study the meter he named it anti Mutadarak. He put Shata's poetry "Don Sallah da salatul fatih** don Allah Mata kui Aure" and two other poetries as case of study, but in transcription of the word salatil fatih he refer salatil fatih to fatiha which is wrong, and even he wrote this "The fatiha is opening verse of Quran often used as invocation or benediction. As sung by chorus, the syllable TIH is never audible, Hausa speakers who helped me transcribe this song insist that it is there, and there is certainly a rhythmic pulse to accommodate it in the performance. " So even this is a prosodical matter, and I agree with those Hausa natives that the Tih in the performance is there, the only thing happen is when the chorus crossing from one stanza to another may the long syllable became slightly in a way or the other, but it is necessary to say that Prof

Cikakken Mawaki Shareef Alhaji Rabiu Usman Baba

Image
Cikakken Mawaki Shareef Alhaji Rabiu Usman Baba A safiyar yau dinnan muka tashi da labarin rasuwar mawakin Annabi saw sharif Rabiu Usman Baba wanda haifaffen Unguwar Gabari ne dake cikin Birnin Kano a wajejen 1965 kuma ya tashi anan kafin su koma unguwar Gwammaja inda ya kafa kamfainsa na nadar wakokin yabo, a karshe ya koma Unguwar Jan Bulo dake titin Rijiyar Zaki inda ya rasu a nan. Sunan Marigayi Rabiu zai wanzu Shekaru barkatai nan gaba saboda yadda sautinsa ya zaga dukkan wani sako da harshen Hausa ya isa a duniya. Na zabi na kira wannan mawaki da cikakken mawaki ne saboda yadda Allah yah ore masa waken Yabo ko nace Bege kamar yadda masu nazarin Hausa suke kiran wannan fanni. A iya sanina Malam Rabiu Shine mawaki daya tilo tsakanin mawakan Bege na Hausa da yazamo wakarsa ta shafo duk wani bangare  ko nace jigo na waka a addininin Musulunci. Tun daga wakokin tauhidi da tsarkake Allah zuwa begen Annabi SAW Sahabbansa Ahlin Gidansa  Matayensa iyayensa masu shayar dashi Wa

نسخ القرآن في شمال نيجيريا

Image
نسخ القرآن في شمال نيجيريا أعلى مرتبة يصل إليها المرء في مجال حفظ القرآن الكريم في نيجيريا على الطريقة التقليدية هي مرتبة غوني (Gwani) ويمكن ترجمتها إلى "الماهر" لكن في الغالب لا يصل المرء إلى هذه المرتبة حتى يفتخر بها الحافظ إلا بعد نسخ القرآن من أوله إلى آخره من ظهر قلبه، وهي عملية صعبة المراس وتأخذ وقتا طويلا على حسب قوة حفظ الناسخ وسرعة كتابته. وتعد عملية نسخ القرآن الكريم (بالطبع برواية ورش عن نافع) بلوغ القارئ مستوى لا يضاهيه أي مستوى فهي تشبه عملية رسالة الدكتوراه تقريبا، لكن هذه عملية حفظ بكل ما تحمله الكلمة من المعنى، يعرض الناسخ القرآن بعد انتهاء النسخ على علمائه للنظر والمراجعة ليتيقنوا من خلوه من أي خطأ. وتارة يكون العرض في مشهد من المهرة والحفاظ، والأكثر أن يراجع العالم في بيته قبل إرجاعه إلى صاحبه. وفي الصورة أدناه الحافظ الشاب Abdussalam Yusuf) بلغ هذه المرتبة في نسخ القرآن. صورة لصفحة بخط الشريف بلا غباري مدينة كانو  وتظهر الصور كيفية النسخ عن طريق استخدام أدواة محلية بداية بالأوراق وأقلام ذات أشكال وقوالب مختلفة وحبر محلي مصنوع من ا