Posts

Showing posts from November, 2016

Dangote to establish rice mills in Kano

Image
The Dangote Group of companies has concluded plans to establish rice mills of 250,000 tonnes per annum capacity in Kano, the chief executive director of the company, Hajiya Halima Dangote, has said. She stated this at the Dangote Day at the 37th International Trade Fair in Kano, adding that the mill would be used in processing rice that would be grown through the company’s out-grower project in Jigawa, Zamfara and Sokoto states. She added that the company would also commission it’s fertilizer plant next year with a capacity of about 2.8 million tonnes per annum, adding that it could be the largest plant in sub-Saharan Africa. Hajiya Halima reiterated the companies determination to create more opportunities for the teeming unemployed youths through establishment of more products companies. Source: dailytrust

وصفة طبيعية لاخراج حصى المرارة خلال 24 ساعة فقط! #صحة

Image
الحصى في المرارة هي نوع من الحصى الصغيرة تتألف فقط من الكوليسترول الذي تبلور على شكل حجارة صغيرة. الألم الناتج عن هذه الحصى مرعب وأغلب الأدوية الصيدلانية المخصصة لمعالجتها تتسبب بتأثيرات جانبية كبيرة. المكونات: – وعاء مع غطاء – كوب صغير من زيت الزيتون المعصور على البارد. – القليل من ملح أبسوم ( epsom ) متوفر في الصيدليات. – عصير الكريب فروت ( الليمون الهندي) طريقة التحضير: في الليلة التي تسبق العلاج، يجب أن تتجنبوا الفيتامينات وعلاجات الحصى وأن تركزوا على تناول أطعمة قليلة الدهون فقط. في اليوم الذي يسبق العلاج، يجب أن لا تأكلوا ولا تشربوا شيئاً بعد الساعة الثانية بعد الظهر. هذه التعليمات يجب أن تتبعوها حرفياً إذا أردتم النجاح. يجب عندها أن تحضروا سائلاً تضعون فيه 4 ملاعق من ملح epsom مع 3 أكواب كبيرة من الماء في الخلاط (mixer). احتفظوا بهذا المحلول في البراد في انتظار ما يلي: ابتداءً من الساعة السادسة مساء، ابدأوا بشرب الجرعة الأولى المحضرة سلفاً. في الساعة الثامنة تماماً، خذوا الجرعة الثانية مع المحافظة على عدم الأكل منذ الثانية بعد الظهر. في الساعة التاسعة و45 دقيقة مساءً

Hoton Makabartar Bakia kafin Rushe Kubbobinta da Wahabiyawa sukai

Image
Makabartar Baki'a Kenan a shekarar 1907 Kafin Wahabiyawa su rushe wadannan Kubbobin da ake gani: 1. Kubbar farko Babba mai lamba daya a Samanta itace ke Kan Kabarin Ahli Baiti: Sayyida Fadima AS, sai Abbasu Dan Abdul Muttalib, sai Hasan Bn Ali, Sai Aliyu Zainil Abidin,Imam Muhammadul Bakir sai Imam Jaafar Sadiq. 2. Kubba ta Mai Lamba 2 itace ke Kan Kabarin Yayan Annabi saw Sayyidah Zainab Rukayyah Ummu Kulsum. 3. Kubba mai lamab Uku nane Kabarurrukan  dukkan Matan Annabi saw banda sayyida Khadija da Sayyidah Maimuna. 4. Kubba ta Hudu Kuma Nan ne Kabarin Banu Hashim: Akil dan Abi Dalib Abdullahi bn Jaafar, Abu Sufyan bn Haris bn Abdulmuttalib. 5. Kubba ta biyar Kuma Nanne Kabarin Ibrahim Muazzam, sai Usman bn Maz'un fadimatu bint Asad mahifiya s. Ali, sai Saad bn Abi waqqas Abdurrahman Bn Aufin, As'ad Bn Zuraratu Khunaisu Bn Huzafa, Abdullahi bn Masud Allah ya Kara musu yarda. 6. Kubba ta shida Kuma nanne Kabarin Imam Maliku da Shehinsa Nafi'u. 7. Kubba ta Bakwai

Sallar Larabgana Larabar karshen Safar:

Sallar Larabgana Larabar karshen Safar: An samu Shehu Tijani da Mutanen Fez suna wannan sallah a Larabar Karshen watan Safar Lokacin Sallar Walaha kamar haka: A. Sallah Rakaa hudu sallama daya B. Duk rakaa a karanta  Fatiha da surat kausar 17 suratul Ikhlasi 50 sai Falaki da Nasi in ka gama sai a karanta: والله غالب على أمره ولكن أكثر الناس لا يعلمون 360 جوهرة 3 Sai a cika da سبحان ربك رب العزة عما يصفون ولام على المرسلين والحمد لله رب العالمين Sai ai sadaka da wani abu kamar gurasa ga Talakawa. Wassalam. A wata sigar kuma: بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لما أغلقوالخاتم لما سبق ناصرالحق بالحق والهدي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدرهومقداره العظيم. فائدة عظيمة القدر والمقدار، قال بعض العارفين من أهل الكشف والتمكين ، إنه ينزل في كل سنة ، ثلاثمائة وعشرون ألفا من البلايا ،وذالك في يوم الأريعاء الأخير من شهر صفر ، فيكون ذلك اليوم أصعب أيام السنة كلها . فمن قرأ في هذه الليلة { أي} ليلة الأربعاء ، حسبنا الله ونعم الوكيل ن عدد 450 مرة ثم يصلي أربع ركع

SHI’A A MA’AUNIN ILIMI (3 / 1)

Image
((Tattaunawa ta ilimi akan mas’alolin sabani tsakanin Sunnah da Shi’a)) SOYAYYAR AHLUL BAITI A CIKIN ALKUR’ANI DA HADISI Soyayyar Ahlul Baiti, wadanda muke cewa da su “Sharifai” a Hausance yanki ne mai girma a cikin addinin Musulunci, Allah Mai girma ya umurci Sayyiduna RasululLahi (SallalLãhu alaiHi wa Ălihi wa sallam) da ya sanar da talikai haka, kana kuma shi ma kansa (SallalLãhu alaiHi wa Ălihi wa sallam) ya bayyana haka a Hadisai masu yawa.. a game da bayyana daraja gami da girman su ne Allah Madaukakin Sarki yake cewa: ((ذلك الذي يبشر الله عباده الذين آمنوا وعملوا الصالحات قل لا اسئلكم عليه أجرا إلا المودة في القربى ومن يقترف حسنة نزد له فيها حسنا إن الله غفور شكور)) (الشورى: 23) Ma’ana: ((Da irin wannan babban falala ce Allah yake yi wa bayinsa muminai masu biyayya da suka aikata ayyuka na gari albishir, ya Manzon Allah (SallalLãhu alaiHi wa Ălihi wa sallam) ka ce: Ba fa na tambayar ku ba ni wani abu sakamakon wannan isar da sako nake yi maku, face soyayyar ku ga makusanta

SPIRIT OF GOOD MORALS By Shaykh of Islam Shaykh Ibrahim Niasse

Image
Translation and Commentary  Imam Hassan Cisse The Tariqa Tijaniyya is based on three principles: (1) Asking Allah for forgiveness. (It is really unconscionable for a Muslim to stop his brother in Islam from saying astaghfirullah. None of us are infallible. The same way we do something right today, we may do it wrong tomorrow. Consequently, the Prophet (SAWS) has directed us by saying, "Your sickness is your sin and the remedy of your sickness is to say astaghfirullah." In addition, there are many verses in the Qur`an ordering us and advising the community to say astaghfirullah. Just to mention one, in Sura Hadid (57), v. 21, we are told, "Be ye foremost (in seeking) forgiveness from your Lord..." And, then, there is the example of our most excellent guide, the Prophet (SAWS). In spite of the infallibility of his station, and that Allah has stated clearly in Sura Fath (48), v. 2, that He has forgiven all his sins, the previous and the late

RADDI GA DR JALO: IYAYEN ANNABI SAW BA YAN WUTA BANE

Image
WANNAN HOTON ANA CEWA NAN NE KABARIN S. AMINATU Da sunan Allah mai rahma mai jin kai. A satin day a gabata wani dan uwa ya kirawo niyana mai nuna min damuwarsa gameda wani Rubutu da Dr Jalo Jalingoya wallafa a shafinsa na Facebook wanda yatabo iyayen Annabi saw a ciki yana mai nanata cewa lallai su yan wuta ne, hakan ya daga masa hankali yana cewa ai masa raddi saboda kada Jamaa su rudu da wannan rubutu nasa. DALILN DR JALO A HADISI; Masu wannan akida suna Dogaro ne da wani Hadisi da Muslim ya rawaito a sahihinsa daga Anas rta yace wani mutum yazo wajen Annabio saw ya tambayeshi INA BABANA? Samanzo sawyace dashi “YANA WUTA” lokacion day a juya sai Manzo sawya kirawoshi yace dashi “BABANA DA NAKA SUNA WUTA” RADDI To wannan Raddi zai zamo a takaici don kuwa tuni Malamai sunyi rubuce rubuce sun kasha mas’alar: Jalaluddin Suyudi Littafi guda shida shi kadai ya rubuta kan Allah wdai ga masu wannan Magana haka duk wani wanda akasan ya isa a Duniyar Ilmi ya tabbatar da c