SARAKUNAN KANO


999 zuwa Yau 2016 shekaru 1017
1. Bagauda (999-1063) 64
2. Warisi (1063-1095), 32
3. Gajimasu (1095-1134), 39,
4. Nawata & Gawata (1134-1136)
5. Yusa (1136-1194) 58 yrs,
6. Naguji (1194-1247) 53 yrs,
7. Guguwa (1247-1290), 43 yrs,
8. Shekarau I (1290-1307), 17 yrs
9. Tsamiya (1307-1343), 36,
10. Usman Zamna Gawa (1343-1349), 6,
11. Yaji I (Ali) (1349-1385) 3,
12. Bugaiya (1385-1390) 5,
13. Kanajeji Dan Yaji (1390-1410), 20,
14. Umaru (1410-1421), 11,
15. Dauda I (1421-1438) 17,
16. Abdullahi Burja (1438-1452) 14,
17. Dakuta (1452- yankwanaki,
18. Atune 1452 yankwanaki,
19. Yakubu Dan Abdullahi (1452-1463), 11,
20. Muhammadu Rumfa (1463-1499) 36,
21. Abdullahi (1499-1509) 10,
22. Muhammadu kisoke (1509-1565) 56,
23. Yakubu (1565- yankwanaki,
24. Dauda Abasama. 1565-yankwanaki, 25.
Abubakar kado (1565-1573) 8,
26. Muhammadu Shashere (1573-1582) 9,
27. Muhammadu Zaki (1582-1618) 36,
28. Muhammadu Na Zaki (1618-1623), 5,
29. Muhammadu Alwali I (El-Kutunbi)
(1623-1643)
25,
30. Alhaji Dantumbi 1648-1649),
31. Shekarau II (1649-1651) 2,
32. Kukuna Dan Alhaji (1651-1652) 1
33. Soyaki (1652 yankwanaki,
35. Bawa Dan Kukuna (1660-1670) 10
36. Dadi Dan Bawa (1670-1703) 33
37. Muhammadu Sharafa (1731-1743), 12
38. Muhammadu Kumbari (1731-1743 12
39. Alhaji Kabe (1743-1753) 10
40. Yaji II (1768-1776) 8
41. Babba Zaki (1768-1776), 8
42. Dauda Abasama (1776-1781) 5
43. Muhammadu Alwali II 1781-1805) 24
44. Malam Suleiman (1805-1819),
45. Ibrahim Dabo (1819-1846),
46. Usman Ibrahim Dabo (1846-1855),
47. Abdullahi Maje Karofi (1855-1882),
48. Muhammadu Bello (1882-1893),
49. Muhammadu Tukur (1893-1894),
50. Aliyu Babba (1894-1903),

51. Muhammadu Abbas (1903-1919),

52. Usman Dan Tsoho (1919-1926),
SARKI USMAN NA JIRAN SAUKAR YARIMA WALES A AIRPORT DIN KANO 1925

53 . Abdullahi Bayero (1926-1953),
SARKI ABDULLAHI BAYERO NE YA FARA AIKIN HAJJI A TSAKANIN SARAKUNAN KANO


54. Muhammadu Sunusi 1953-1963,
SARKI SANUSI I TARE DA SHEIKH IBRAHIM NYASS

55. Muhammadu Inuwa (1963-1963),

56. Ado Bayero (1963- 2014)

57. Muhammad Sunusi II (2014... )

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY