An hako wasu Tukwanen Kasa Manya masu tsawon Kafa Goma a Kano

Wasu tukwanen kasa manya da gaske da aka gano a binne karkashin kasa a unguwar Zangon bare bari kusada kasuwar kurmi dake karamar hukumar Birni wato Kano Municipal.

Bayan sayar da gidan da masu gadon gidan sukayi an fara haka kasa don yin aiki sai ga wadannan Tukwane da ba irin na mutanen yanzu ba.

Tuni wasu dake zaton akwai gwala gwalai cikin wadannan tukwane sukaiwa wajen tsinke da tsakar daren Asabar suka farfasa tukwanen kafin daga bisani Jami'an adana kayan Tarihi suzo su kwashe buraguzan tukunyoyin a Litinin.

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY