Manahilur Rashad tare da Maulana Shehu Atiku sanka




Amsar tambaya ta Bakwai 7



Bai halatta a karanta wanin Salati ba Salatil Fatihi ba a cikin wazifa kowace sigar salati ne kuwa, sawa'un da Uzuri ko babu uzuri, kai har (malamai) sun ce "wanda bai jaddace Salatil Fatihi ba wazifa ta Saraya a kansa"
To yaya ga wanda ya haddace ta ace ya canja ta da wata sigar salatin?
Amma acikin wuridi na Lazimi wannan ya halatta amma tare da kubcewar lada mai yawa. Allah ne Masani.
 

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY