Manahilur Rashad Tareda Sheikh Abubakar Atiqu Sanka




Amsar tambaya ta Goma Sha daya 11


Hakika cire Rwani da Hula Don Girmama shehunai ba laifi a cikinsa, Bari ma yin Hakan Yana daga cikin Ladubban da ake Nema daga Muridai a hakkin Shehunansu, kuma Hakan Al'ada ce ta Muridai a sashin Yankuna. Hakanan Cire Takalma Al'ada ce a sashin Jihohi,har ma Suka kirga wanda bai cire takalminsa ba sadda zai wuce ta gaban Malamai ko wasu manya ko Sarakuna ba Kamar yayi Kafirci ko Babbar Kabirah (zunubi). Wannan kenan. shi kuma Ladabi a tare da Shehunai da Malamai da Sarakuna abin Nema ne da aikata duk wani abu da ake Kirga shi a cikin Ladabai, Baza a aibata wanda ya aikata hakanba. Amma fadin S. Nazifi a cikin Yaqutah:
(#kar ka kallafawa kanka abinda zai kai ga gusar da Rawani # ka tsare kanka daga aikin ammawan Mutane kamar yin Zullo)
Yana nufin wannan mai yin Zikiri sadd yake Zikiri kamar Yana cewa ne"kada ya kallafawa kansa wani motsi sadda yake Zikiri ta yadda Zata sabbaba masa har Rawaninsa Yafadi ko Hularsa don yin Hakan Yana hannun Riga da Nutsuwa da ake nema a yayin Zikiri ga maiyi tare da Khushu'i da Hudhurin Zuciya" har ya kara da fadinsa "ka tsaru da aikin Ammawa kamar yin Zullo" domin wannan Yana kore Khushu'i a lokacin Zikiri, wanda wannan ba wurin warware bayanin bane sai a koma cikin littafan Dariqa da Littafan Sufaye da aka yisu don haka a samu Karin Bayani.
Wassalam.

Comments

  1. Determining it hard to have a Microsoft Office 2010 Product Key Generator ? Below is one area for the benefit. Developing technological enhancements have resulted in doing most individuals technologically sound. Product Key for Microsoft Office 2010 absolutely free extensive edition may be used to activate Office 2010 accommodate. It truly is like a movement and as the final result, alot more and much more persons are becoming a member of the motion by playing their aspect. Nonetheless, you will find the majority of people who get hold of it tricky to take care of sure technicalities. Here is the specialty of technology that even a professional would need guidance someplace someday. And, for people who are dealing with worries of their Microsoft office installation.
    This document is to provide you with the details about the Microsoft Office 2010 Product Key Free and how to apply it. The brief article will let you go by means of the whereabouts of Microsoft office 2010 Activation key and then the new ways to get the installation carried out.

    ReplyDelete
  2. Thanks for sharing such great information, I highly appreciate your hard-working skills which are quite beneficial for me. Avg Antivirus Crack

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY