"...and above every possessor of knowledge there is One more learned"
Manahilur Rashad tare da Shehu Atiku Sanka,
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
-
Amsar Tambaya ta 3:
Wanda ya karanta Wazifarsa shi kadai sai kuma ya samu mutane sunyi a Jam'i to
yana gareshi ya sake karantata dasu da niyyar Ada'i (yin wazifarsa ta wajibi)
ya maida wadda ya karanta shi kadai a matsayin Nafila, Domin Jam'i cikin yin
wazifa Sharadine
لحِبِّ الرّسول منشئها ومؤلفها مولانا الشيخ إبراهيم عبد الله انياس الكولخي رضي الله عنه وعنا بحبه آمين. قال الشيخ إبراهيم محمود جوب أنه كان يقرأ هذه القصيدة التالية على الشيخ إبراهيم رضي الله عنه كل ليلة وفي ليلة كان مع الشيخ في دولة قطر بعد إنشاده لهذه القصيدة نام فجائه رسول الله صل الله عليه و اله و سلم بصورته التي عاش فيها وبدأ يعرفه على الأقوام فوجا بعد فوف يسلمون عليه إلى الصباح فأخبر الشيخ رضي الله عنه بذلك فقال له: ألم أقل لك أنها مباركة لنا جميعا و هي هذه :- أبرق بدى نحو المرابع يلمــــــــع * فهبني امرءاً إذ يلمع البرق يدمــــــعُ لمحت بوهن ويك هِجت صبابــــة * ورقراقَ دمعٍ ساعة الحيِّ تهجــــــــعُ تذكّرت أيّام الصِّبا وهي قد مضتْ * ولم يبق إلا لوعةٌ وتوجُّــــــــــــــــــــعُ سقى الله أرضاً بالمدينة إنَّهــــــا * مـــــحطُّ رحالٍ فيه خّرْقِيَ يُرْقَـــــــــــعُ ديار حبيب الله وهو أمينُـــــــــــهُ * ديارٌ بها تُلْفى المرافقُ أجمــــــــــــــعُ ديار لمن هام الفؤاد بحبّـــــــــــه * وتذكاره للقلبِ مرعىً ومرْتــــــــــــــعُ ديار لأعلى الخلق خُلْقاً...
GABATARWA: Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) mai rayawa mai kashewa, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban kowa wanda yake cewa "Rayuwata da mutuwa ta alheri ce a gareku", da alayensa da Sahabbasa baki daya. Bayan haka, hakika tarihin wafatin Manzon (SAW) tarihi ne mai matukar sosa ran dukkan wani Musulumi masoyin Annabi (SAW) badan komai ba sai don irin matukar kauna da Manzon (SAW) ya nunawa Alummarsa da hanyoyi daban – daban wanda hakan tasa Allah (SWT) ya yabeshi da fadinsa. "عزيز عليه ما عنتم حريص عليكم بالمؤمنين رؤوف رحيم". Shi yasa a duk lokacin da ake karanta kissan wafatin Manzon (SAW) zaka ga duk wanda ke saurara jikinsa yayi sanyi zuciyarsa ta karye, idonsa kamar yayi kuka wasu ma suna zubar da hawaye tsikar jiki tana tashi wanda hakan yana karawa musulmi so da kauna da kishin Annabi (SAW), saboda haka ne ma na rubuta wadannan 'yan takardu don fito da tarihin wafatin Manzon (SAW) cikin harshen hausa da kowa ka iya dauka ya kara...
Comments
Post a Comment