Fassarar ManahiluRrashadi na Sheikh Abubakr Atiq Sanka



.
Amsar tambaya daya
 
Idan mutum yai Sallar Asuba abin nema a wurinsa bayan yayi Mua'aqqibat wato tasbihin bayan sallah, to yai Zikirin da akeyi bayan yin tarbiyya in ya zamo yana yi, fatiha 99 salatul Fatih 111.


Shi Sirrin Ziyara anaso ayishi nekafin ya canja zaman da yake, amma hakan ba lazimi bane kawai mustahabbi ne,Kamar yadda Shaikhin mu Alhaji Ibrahim Nyass ya amsa da hakan ga wanda ya tambayeshi da fadinsa "wannan kaifiyya Abune mai kyau cikin ambaton Sirrin Ziyara amma ba sharadi bane cikin Ingancin yinsa ba,wanda kuma ya zamo sun Kubce masa to ya karanta su a duk Lokacin da yaso na dare ko Rana,"

Abinda yake nufi da Abinso wato yinsu kafin ka canja Zaman sallah.
Wanda wannan Siffa ta kubucewa ya zamo ya tashi daga wurinsa ko yai wurdinsa na Lazimin safe. Ko waninsa na wuridai, to yayi su zikran tarbiyya bayan hakan,sawa'un. Darene ko Rana saboda su wuridai ne Ikhtiyariyyai (wanda bana wajibi ba) wadda inta kubce baa ramawa.

Amma gabatar da Wurdidin Lazimi taqdiminsa dare, ba wani Abu dake rattaba akan sa na daga Wancan zikrai, bari dai zai Taqdimin wurdinsa da dare sannan bayan Sallar Asuba yayi Azkarut Tarbiyati. Saboda shi baya da alaqa da wuridan Lazimi
fassarar:
Tahir Lawan Muaz Attijaneey

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY