Manahilur Rashad tare da Maulana sheikh Abubakar Atiku sanka




Amsar tambaya ta 4
Idan mutum bai samu lokaci dan yin wazifa tare da Jamaa ba to ya samu yayi shi kadai kuma wazifarsa ta inganta ba komi gareshi saboda Uzurinsa.
Inkuma yayi wazifarsa shi kadai bada wani uzuri ba tare da akwai Jamaa nan ma Ta inganta saidai Ladansa ya tawaya.
Masanin Allah sheikh Abdulhafeez Sultanul Magrib yana fada a nazminsa Jami'atul Irfaniyya:
"Mai barin Zikiri tare da Jamaa, hakan ya inganta amma baa sameshi mai sadaukantaka ba. Maabocon littafin Khareedah ya ambci wannan, dayawa ita (khareedah) ta tattaro jumloli masu matukar Fa'idah"

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY