RJIYAR DA AKAIWA ANNABI SAW WANKA BAYAN WAFATINSA

 سلام على غرسي وبير عريس 


Wannan itace Rijiyar da akaiwa Shugaba SAW wanka da Ruwanta lokacin da yayi wafati ana kiranta BI'IRU GARS.
Zakuji Shehu Ibrahim Niasse yana yi mata sallama cikin Diwaninsa yana cewa 
سلام على غرسي وبير عريس

Anas bn Malik yace naga Annabi saw yazo da Asubahin fari yasa aka kawo masa guga guda yai alawala dashi ya kuma zuba sauran ciki, bata sake kafewa ba bayan haka)
manzo saw yai Umarni ga S ALI KRW cewa ya debo Salka Bakwai na Ruwanta ya wanke shi da shi idan yai wafati Haka kuma akayi.
tana nan A madina kusa da KUBA kusa da wasu makarantU da ake kira MADARIS ASH-SHAWIY. Don haka da kaje ka nemi Taxi kace musu Madarisus Shawiy.

JAMAA KU DUBA YADDA AKA WULAKANTA WANNAN MUHALLI AKAI WATSI DASHI!!
شاهد البئر التي غُسِّل النبي صلى الله عليه وسلم من مائها عند وفاته

البئر بعيدة عن المسجد النبوي وهي اقرب الى مسجد قباء, ويمكن الوصول اليها عن طريق التاكسي وتقولين له (مدارس الشاوي) لإن البئر للأسف كثير لا يعرفونها وهي ملاصقة لمبنى مدارس الشاوي .

Comments

Popular posts from this blog

SALLAR TARAWIHI DA TAHAJJUDI DA YADDA AKE YINSU

من خواص أذكار الطريقة التجانية حزب البحر للإمام الشاذلي

TARIHIN WAFATIN ANNABI SAW 1 DAGA TAHIR LAWAN MUAZ ATTIJANEEY